Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “In na faɗi mugun abu to, ka ba da shaida kan haka. In kuwa daidai na faɗa, to, don me za ka mare ni?”

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:23 a cikin mahallin