Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 18:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “Ai, na yi wa duniya magana a bayyane, na kuma sha koyarwa a majami'u da Haikali inda Yahudawa duka sukan taru. Ban faɗi kome a ɓoye ba.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:20 a cikin mahallin