Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bitrus kuwa ya tsaya a bakin ƙofa daga waje. Sai ɗaya almajirin da yake sananne ga babban firist ya fita, ya yi magana da wadda take jiran ƙofa, sa'an nan ya shigo da Bitrus.

Karanta cikakken babi Yah 18

gani Yah 18:16 a cikin mahallin