Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 17:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kuwa maganar da ka faɗa mini na faɗa musu, sun kuwa karɓa, sun kuma san hakika na fito daga wurinka ne, sun kuma gaskata kai ne ka aiko ni.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:8 a cikin mahallin