Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 17:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu kuma, ya Uba, ka ɗaukaka ni zuwa ga zatinka da ɗaukakan nan da nake da ita tare da kai tun kafin duniya ta kasance.

Karanta cikakken babi Yah 17

gani Yah 17:5 a cikin mahallin