Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 16:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, lokaci na zuwa, har ma ya yi, da za a warwatsa ku, kowa yă koma gidansu, ku bar ni ni kaɗai. Duk da haka kuwa ba ni kaɗai nake ba, domin Uba na tare da ni.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:32 a cikin mahallin