Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 16:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lalle hakika, ina gaya muku, za ku yi kuka da kuma gunji, amma duniya za ta yi farin ciki. Za ku yi baƙin ciki, amma baƙin cikinku zai koma farin ciki.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:20 a cikin mahallin