Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 16:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da kuwa Ruhu na gaskiya ya zo, zai bishe ku cikin dukan gaskiya, domin ba zai yi magana don kansa ba, sai dai duk abin da ya ji, shi zai faɗa, zai kuma sanar da ku al'amuran da za su auku.

Karanta cikakken babi Yah 16

gani Yah 16:13 a cikin mahallin