Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne Ruhu na gaskiya, wanda duniya ba ta iya samunsa, domin ba ta ganinsa, ba ta kuma san shi ba. Ku kam, kun san shi, domin yana zaune tare da ku, zai kuma kasance a zuciyarku.

Karanta cikakken babi Yah 14

gani Yah 14:17 a cikin mahallin