Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 13:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'ya'yana ƙanana, saura ɗan lokaci kaɗan ina tare da ku. Za ku neme ni, amma kamar yadda na faɗa wa Yahudawa cewa, ‘Inda za ni ba za ku iya zuwa ba,’ haka nake faɗa muku yanzu.

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:33 a cikin mahallin