Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 13:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya amsa ya ce, “Shi ne wanda zan tsoma 'yar lomar nan in ba shi.” Da ya tsoma 'yar lomar kuwa, sai ya ba Yahuza, Ɗan Saminu Iskariyoti.

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:26 a cikin mahallin