Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan ya wanke ƙafafunsu, ya yafa mayafinsa, sai ya sāke kishingiɗa, ya ce musu, “Kun gane abin da na yi muku?

Karanta cikakken babi Yah 13

gani Yah 13:12 a cikin mahallin