Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 12:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Haske na tare da ku har ɗan lokaci kaɗan na gaba. Ku yi tafiya tun haske na tare da ku, kada duhu ya ci muku. Mai tafiya a cikin duhu bai san inda yake tafiya ba.

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:35 a cikin mahallin