Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 12:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka zo wurin Filibus, mutumin Betsaida ta ƙasar Galili, suka roƙe shi suka ce, “Maigida, muna bukatar mu gana da Yesu.”

Karanta cikakken babi Yah 12

gani Yah 12:21 a cikin mahallin