Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 11:56-57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

56. Suka yi ta neman Yesu, suna tsaitsaye a Haikali, suna ce wa juna, “Me kuka gani? Zai zo idin kuwa?”

57. Don dā ma, manyan firistoci da Farisiyawa sun yi umarni, cewa kowa ya san inda Yesu yake, ya zo ya faɗa, su kama shi.

Karanta cikakken babi Yah 11