Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 11:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mamacin ya fito, ƙafa da hannu a ɗaure da likkafani, fuska tasa kuma a naɗe da mayani. Yesu ya ce musu, “Ku kwance masa, ya tafi.”

Karanta cikakken babi Yah 11

gani Yah 11:44 a cikin mahallin