Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai Yahudawa suka kewaye shi, suka ce masa, “Har yaushe za ka bar mu da shakka? In dai kai ne Almasihun, ka gaya mana a fili.”

Karanta cikakken babi Yah 10

gani Yah 10:24 a cikin mahallin