Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 10:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai karɓe mini rai, don kaina nake ba da shi. Ina da ikon ba da shi, ina da ikon ɗauko shi kuma. Na karɓo wannan umarni ne daga wurin Ubana.”

Karanta cikakken babi Yah 10

gani Yah 10:18 a cikin mahallin