Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 1:48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nata'ala ya ce masa, “A ina ka san ni?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Tun kafin Filibus ya kira ka, sa'ad da kake gindin ɓaure, na gan ka.”

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:48 a cikin mahallin