Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 1:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filibus ya sami Nata'ala, ya ce masa, “Mun sami wanda Musa ya rubuta labarinsa a Attaura, annabawa kuma suka rubuta labarinsa, wato Yesu Banazare, ɗan Yusufu.”

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:45 a cikin mahallin