Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 1:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā kam, ban san shi ba, sai dai wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa, shi ne ya ce mini, ‘Wanda ka ga Ruhun na sauko masa, yana kuma kasance a kansa, shi ne mai yin baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:33 a cikin mahallin