Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan kuwa ita ce shaidar Yahaya, wato, sa'ad da Yahudawa suka aiki firistoci da Lawiyawa daga Urushalima su tambaye shi, ko shi wane ne.

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:19 a cikin mahallin