Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

Yah 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.’ ”

Karanta cikakken babi Yah 1

gani Yah 1:15 a cikin mahallin