Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna saye da sulkuna kamar na ƙarfe, dirin fikafikansu kuwa kamar dirin kekunan doki masu yawa ne suna rugawa fagyan yaƙi,

Karanta cikakken babi W. Yah 9

gani W. Yah 9:9 a cikin mahallin