Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga kuwa yadda na ga dawakan a wahayin da aka yi mini, mahayansu suna saye da sulkuna, launinsu ja kamar wuta, da shuɗi, da kuma rawaya kamar farar wuta, kawunan dawakan kuma kamar na zaki, wuta kuma da hayaƙi da farar wuta suna fita daga bakinsu.

Karanta cikakken babi W. Yah 9

gani W. Yah 9:17 a cikin mahallin