Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka saki mala'ikun nan huɗu, waɗanda aka tanada saboda wannan sa'a, da wannan rana, da wannan wata, da wannan shekara, su kashe sulusin 'yan adam.

Karanta cikakken babi W. Yah 9

gani W. Yah 9:15 a cikin mahallin