Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ika na huɗu ya busa ƙahonsa, sai aka bugi sulusin rana, da sulusin wata, da kuma sulusin taurari, har sulusin haskensu ya zama duhu, wato ba haske a sulusin yini, haka kuma a sulusin dare.

Karanta cikakken babi W. Yah 8

gani W. Yah 8:12 a cikin mahallin