Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga wani mala'ika yana hawa daga mafitar rana, riƙe da hatimin Allah Rayayye. Sai ya yi wa mala'ikun nan huɗu magana da murya mai ƙarfi, waɗanda aka bai wa ikon azabtar da ƙasa da teku,

Karanta cikakken babi W. Yah 7

gani W. Yah 7:2 a cikin mahallin