Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 5:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga wani Ɗan Rago yana a tsaye a tsakiyar kursiyin, kewaye da shi kuma ga rayayyun halittan nan huɗu da dattawan, Ɗan Ragon kuwa kamar yankakke ne, yana da ƙaho bakwai da ido bakwai, waɗanda suke Ruhohin Allah guda bakwai, da aka aika a duniya duka.

Karanta cikakken babi W. Yah 5

gani W. Yah 5:6 a cikin mahallin