Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 4:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su rayayyun halittan nan huɗu kuwa, kowaccensu tana da fikafikai shida, jikinsu duk idanu ne ciki da waje, dare da rana kuwa ba sa daina waƙa, suna cewa,“Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki, Ubangiji Allah Maɗaukaki,Shi ne a dā, shi ne a yanzu, shi ne kuma a nan gaba!”

Karanta cikakken babi W. Yah 4

gani W. Yah 4:8 a cikin mahallin