Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 4:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A gaban kursiyin kuwa akwai wani abu kamar bahar na gilas, garau yake kamar ƙarau.Kewaye da kursiyin kuma, ta kowane gefensa, da waɗansu rayayyun halitta guda huɗu, masu idanu ta ko'ina, gaba da baya.

Karanta cikakken babi W. Yah 4

gani W. Yah 4:6 a cikin mahallin