Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 4:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na zaunen kuwa ya yi kama da yasfa da yakutu. Kewaye da kursiyin kuma akwai wani bakan gizo mai kama da zumurrudu.

Karanta cikakken babi W. Yah 4

gani W. Yah 4:3 a cikin mahallin