Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 4:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan wannan na duba, sai ga wata ƙofa a buɗe a Sama. Muryar farko da na ji dā, mai kama da ƙaho, ta ce mini, “Hawo nan, zan nuna maka abin da lalle ne ya auku bayan wannan.”

Karanta cikakken babi W. Yah 4

gani W. Yah 4:1 a cikin mahallin