Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tun da ka ce, kai mai arziki ne, cewa ka wadata ba ka bukatar kome, ba ka sani ba kuwa kai ne matsiyacin, abin yi wa kaito, matalauci, makaho, tsirara kuma.

Karanta cikakken babi W. Yah 3

gani W. Yah 3:17 a cikin mahallin