Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 3:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ka kuma rubuta wa mala'ikan ikkilisiyar da take a Lawudikiya haka, ‘Ga maganar tabbataccen nan, Amintaccen Mashaidi mai gaskiya, wanda ta wurinsa dukkan halittar Allah ta kasance.

Karanta cikakken babi W. Yah 3

gani W. Yah 3:14 a cikin mahallin