Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni Yahaya, ni ne na ji, na kuma ga waɗannan abubuwa. Sa'ad da kuwa na ji su, na kuma gan su, sai na fāɗi a gaban mala'ikan da ya nuna mini su, domin in yi masa sujada.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:8 a cikin mahallin