Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta tsakiyar hanyar birnin kuma, ta kowane gefen kogin, akwai itatuwan rai masu haihuwar 'ya'ya iri goma sha biyu, kowane wata suna haihuwa, ganyen itatuwan kuwa saboda lafiyar al'ummai ne.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:2 a cikin mahallin