Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhu da amarya suna cewa, “Zo.” Duk wanda ya ji kuwa, yă ce, “Zo.” Duk mai jin ƙishirwa ya zo, duk mai bukata, yă ɗibi ruwan rai kyauta.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:17 a cikin mahallin