Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 22:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda aka hana shiga birnin kuwa, su ne fajirai, da masu sihiri, da fasikai, da masu kisankai, da masu bautar gumaka, da kuma duk wanda yake son ƙarya, yake kuma yinta.

Karanta cikakken babi W. Yah 22

gani W. Yah 22:15 a cikin mahallin