Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 21:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma ɗaya daga cikin mala'ikun nan bakwai, masu tasoshin nan bakwai, cike da bala'i bakwai na ƙarshe, ya zo ya yi mini magana, ya ce, “Zo in nuna maka amarya, matar Ɗan Ragon.”

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:9 a cikin mahallin