Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 21:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na zaune a kan kursiyin ya ce, “Kun ga, ina yin kome sabo.” Ya kuma ce, “Rubuta wannan, domin maganar nan tabbatacciya ce, gaskiya ce kuma.”

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:5 a cikin mahallin