Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 21:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga tsattsarkan birni kuma, Sabuwar Urushalima, tana saukowa daga Sama daga wurin Allah, shiryayyiya kamar amaryar da ta yi ado saboda mijinta.

Karanta cikakken babi W. Yah 21

gani W. Yah 21:2 a cikin mahallin