Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 20:14-15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

14. Sa'an nan aka jefa mutuwa da Hades a tafkin nan na wuta. Wannan ita ce mutuwa ta biyu, wato, tafkin wuta.

15. Duk wanda ba a sami sunansa a rubuce a Littafin Rai ba, sai a jefa shi a tafkin nan na wuta.

Karanta cikakken babi W. Yah 20