Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na ga matattu manya da yara, a tsaitsaye a gaban kursiyin, aka kuma buɗe littattafai. Sai kuma aka buɗe wani littafi, wanda yake shi ne Littafin Rai. Aka kuwa yi wa matattu shari'a bisa ga abin da yake a rubuce a cikin littattafan, gwargwadon aikin da suka yi.

Karanta cikakken babi W. Yah 20

gani W. Yah 20:12 a cikin mahallin