Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“ ‘Na san tsananin da kake sha, da talaucinka (amma bisa ga hakika kai mawadaci ne), na kuma san yanken da waɗansu suke yi maka, masu cewa su Yahudawa ne, alhali kuwa ba su ba ne, jama'ar Shaiɗan ne.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:9 a cikin mahallin