Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 2:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga laifinka, wato, ka haƙurce wa matar nan Yezebel, wadda take ce da kanta annabiya, take kuma koya wa bayina, tana yaudararsu, su yi fasikanci, su kuma ci abincin da aka yi wa gumaka hadaya.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:20 a cikin mahallin