Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 2:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ga waɗansu laifofinka kaɗan. Akwai waɗansu a cikinku, da suke bin koyarwar Bal'amu, wanda ya koya wa Balak ya sa Isra'ilawa laifi, don su ci abincin da aka yi wa gumaka sadaka, su kuma yi fasikanci.

Karanta cikakken babi W. Yah 2

gani W. Yah 2:14 a cikin mahallin