Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 19:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai aka kama dabbar, da kuma annabin nan na ƙarya tare da ita, wanda ya yi al'ajabai a gabanta, waɗanda da su ne ya yaudari waɗanda suka yarda a yi musu alamar dabbar nan, da kuma waɗanda suka yi wa siffarta sujada. Waɗannan biyu kuwa aka jefa su da ransu a cikin tafkin wuta da ƙibiritu.

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:20 a cikin mahallin