Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 19:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin bakinsa wani kakkaifan takobi yake fitowa, wanda zai sare al'ummai da shi, zai kuwa mallake su da tsanani ƙwarai, zai tattake mamatsar inabi, ta tsananin fushin Allah Maɗaukaki.

Karanta cikakken babi W. Yah 19

gani W. Yah 19:15 a cikin mahallin