Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

W. Yah 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yadda ta ɗaukaka kanta, ta yi almubazzaranci,Haka ku ma ku saka mata da azaba, da baƙin ciki gwargwadon haka.Tun da yake a birnin zuciyarta ta ce, ‘Ni sarauniya ce, a zaune nake,Ni ba gwauruwa ba ce,Ba ni da baƙin ciki kuma har abada!’

Karanta cikakken babi W. Yah 18

gani W. Yah 18:7 a cikin mahallin